Hausa Music

Sabuwar Wakar Ado Gwanja “iye” Audio Mp3.

Sabuwar Wakar Ado Gwanja iye Audio Mp3 2023.

Muna mika sakon gaisuwar da godiya zuwa ga dukkan masoya baki daya haka muna farin cikin sanarku cewa shahararren mawakin Nan naku daya tamkar dubu mara abokin tarayya acikin dukkan mawakan Hausa Alhaji Ado Isah Gwanja ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken iye wakar da masoya suka dade suna jiran zuwanta yau nesa yazo kusa.

Domin wan nan wakar ta zama daya daga cikin abun farin cikin masoya baki daya hakan tasa mawakin ado Gwanja bai kasa agwaiwa ba gurin ganin ya kawo muku ita domin sanya farin ciki da annushuwa azuciyar dukkan masoya tun daga birni har zuwa kauye muna alfahari daku ako ina kuke masoya.

Download

IYe sabuwar Wakar Ado Gwanja Audio Mp3.

Haka mawakin ado Gwanja yana kara bawa daukakin masoya hakurin rashin zuwan wakokinsa akan lokaci dalilin rashin lokaci abubuwa sunyi yawa amma da ikon Allah da girman Allah munyi muku alkawarin dinga samun sabbin wakokinmu daga yanzu akan lokaci muna farin ciki da alfahari daku asha sauraro lafiya.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button