Wakokin Bege

Sabbin Wakokin Zaki Dan Yaya Audio Mp3.

Wakokin zaki dan yaya masu tashe

Assalamu alaikum warahamatullahi waba rakatuhu bayan dubun gaisuwar tare da fatan kowa yana cikin koshin lafiya Allah yasa haka Ameen ina ma, abota sauraran wakokin bege, wadan nan wasu sabbin kasidun daya daga cikin fitattun sha,Iran kune Masoyin Annabi zaki dan yaya daya daga ciki masu bege annabi.

Tabbas mutane masu tarin yawa sun bayyana kalar farin ciki da annushuwa da suke shiga aduk lokacin da suke sauraron wakokin Zaki dan yaya. domin dukkan kasidunsa suna dauke da muhimman sakonni masu mutukar sanya nutsuwa acikin zuciyar dukkan mai so da kaunar annabi Allah kasa mudace ka barmu da san Annabi Muhammad.

Babu shakka kaso annabi ka zama abun kwatance cikin mutane babu kamar Annabi shine asalin sirrin kowanne kalar farin Allah ka barmu da kaunar annabin ka ameen.

wakokin zaki daya na daya daga cikin wakokin da masoya ke mutukar farin cikin saurara akowanne lokaci ina masoya wakokin yabon fiyayyen halitta annabi muhammad babu shakka wakokin zaki daya yaya na daya daga cikin wakokin mafi sanya farin ciki azuciyar dukkan masoya annabi dake fadin duniya baki daya.

shafin arewanahiya.com yayi alkawarin dunga kawo muku wakokin yabon annabi muhammad shugaban duniya da lahira baki daya kamar yadda mukayi alkawarin tabbatar da farin cikin annushuwa azuciyar dukkan masoya annabi hakan tasa ba dare ba rana muke zurfafa bincike domin samo wakokin masu mutukar nuna matsayin annabi muhammad shugaban duniya da lahira dan gatan allah gatan masu gata haka kuma gatan marasa gata.

Download

Sabuwar Wakar Zaki dan yaya Ummu Abeehi Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Zaki dan yaya sanadin komai Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Zaki dan yaya kofar masana Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Zaku dan yaya Burgama muradun a Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Zaki dan yaya Barutma Audio Mp3.

Download

Sabuwar wakar Zaki dan yaya Asalin Dariya Audio Mp3.

Download

Sabuwar Wakar Zaki dan yaya alamul huda Audio Mp3.

 

Download

Sabuwar Wakar Zaki dan yaya Ahmad Ali Audio Mp3.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button