Wakokin hausa Video

Kace Afarkon Farko Azuciyata sabuwar Wakar Umar M Sharif official video &A Audio.

Sabuwar wakar kace Afarkon Farko Azuciyata wakar Umar M Sharif.

Kace Afarkon Farko Azuciyata sabuwar Wakar Umar M Sharif official video &A Audio ina masoya san samun nutsuwa yau ya wata sabuwar waka mai kwantar da hankali mai sanya farin ciki da kwanciyar hankali azuciyar masoya guda biyu domin samun kowanne kalar nishadi.

Tabbas babu wata waka mai daɗin wan nan wakar, ahalin yanzu kuwa itace waka mafi yawan views acikin wan nan shekarar tun daga Tiktok har zuwa Youtube sama da mutane Billion biyu sun saurari wan nan wakar tabbas waka na daya daga cikin abin dake sanya farin ciki azuciyar kowanne mutun Aduniya.

 

Download

Sabuwar Wakar kace Afarkon Farko Azuciyata sabuwar Wakar Umar M Sharif.

Hakika Sadiq Sani Sadiq da kuma jaruma Bilkisu Shema suna suka hau wan nan waka mai taken kace ta farkon farko azuciya ta waka mai yawan masoya da yawa farin ciki Umar m Sharif asalin mamallakin wan Nan waka ya bayyana murna da farin cikinsa ganin yadda masoya sukai cha sosai akan wakarsa.

Also Read

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button