Hausa Music

Sabuwar Wakar Ali Jita Ft Ado Gwanja Sallama.

Sallama Ali Jita Ft Ado Gwanja sabuwar waka.

Sallama Sabuwar Wakar Ali Jita Ft Ado Gwanja wan nan. Wakar na daya daga cikin fitattun wakokin da suke mutukar burge masoya acikin wan nan sabuwar shekara mai albarka babu shakka Ali jita da ado Gwanja sun bayyana murna da farin cikinsu sosai ganin yadda masoya suke farin cikin wan nan sabuwar wakar tasu mai taken sallama.

Ali jita yace babu shakka Gwari gwaiwar masoya na mutukar kara musu karfin gwaiwar tsara wasu sabbin wakokin nasu domin sanya masoya farin ciki da annushuwa akowanne lokaci cewar shahararren mawakin naku Alhaji Ali Jita daya daga cikin shahararrun mawakan Hausa dake mutukar taka rawar gani aduniyar wakar Hausa baki daya.

Download

Sabuwar Wakar Ali Jita Ft Ado Gwanja Sallama.

Mawaki Ado Gwanja shima ya bayyana cewa kullum babban burinsa shine ganin ya kawo sabon abun da zai sanya masoya farin ciki dare da rana hakan shine babban burinsa kowanne lokaci cewar mawakin mata farin cikin yan mata Alhaji Ado Isah Gwanja muna farin ciki da murnar kasan cewa daku cewar ado Gwanja.

Wan Nan wakar mai taken sallama babu shakka wan nan wakar mun kawo muku itane domin tabbatar da cewar har yanzu muna nan masoya kullum muna kara alfahari daku akowane lokaci Allah barmu da kaunar juna cewar mawakan guda biyu Ali Jita da kuma Ado Gwanja.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button