Uncategorized

Sababbin Wakokin Salim Smart Audio Mp3 2024.

Sabbin wakokin Salim Smart Audio Mp3.

Wakokin Salim Smart sababbin masu Dadi.

Ina masoya wakokin Daya daga cikin fitattun mawakan da babu kamarsu Aduk fadin Nigeria wakokin Salim Smart sune wakokin dake mutukar sanya farin ciki annushuwa azuciyar duk mai sauraro mawakin yayi zuzzurfan na zari dan ganin ya faranta ran duk masoyansa akowane lokaci Hakan tasa baya kasa aguiwa gurin tsara sabbin wakokinsa masu ratsa zuciya duk domin farin cikinku masoya.

 

Mafiya yawan masoya sun bayyana yadda sauraron wakokin Salim Smart ke mutukar kau da musu dukkan da murar dake damun su Aduk lokacin da suke cikin wani hali na rashin jin dadi inda mafiya yawan masoyan nasa ke cewa Wakokin salim smart shine karshen farin cikin duniya agaresu domin wakokin salim smart duniya ne sune lamba daya acikin dukkan wakokin da mawaka ke rerawa.

 

Akwai wani babban Masoyin wakokin nasa yace babu shakka sabuwar Wakar da mawakin Salim Smart ya saki ta cikin shirin labarina hakika wannan wakar itace karshe gurin sashi farin ciki akowane lokaci harma matarsa ta saba Aduk lokacin da taga ya shiga damuwa wannan wakar kadai take kunnawa hankalinsa ya dawa ya samu nutsuwa dalilin so da kaunar wakar.

Download Mp3 

Sabuwar Wakar Salim Smart So Kenan dana din labarina Audio Mp3 2024.

Download Mp3 

Sabuwar Wakar Salim Smart Zancen so Audio Mp3 2024.

Download Mp3 

Sabuwar Wakar Salim Smart Yarinya Audio Mp3 2024.

 

Download Mp3 

Sabuwar Wakar Salim Smart Siffar so Audio Mp3 2024.

Download Mp3 

Sabuwar Wakar Salim Smart Damuwa Audio Mp3 2024

 

Download Mp3 

Sabuwar Wakar Salim Smart Masoyi Audio Mp3 2024.

Download Mp3 

Sabuwar Wakar Salim Smart Gidan Sarauta Audio Mp3 2024.

Download Mp3

Sabuwar Wakar Salim Smart Arewa Mufarka Audio Mp3 2024.

Download Mp3 

Sabuwar Wakar Salim Smart An bani ke Audio Mp3 2024.

Download Mp3 

Sabuwar Wakar Salim Smart Damuwa ta kece Audio Mp3 2024.

Download Mp3 

Sabuwar Wakar Salim Smart Mai kyau Audio Mp3 2024.

Download Mp3 

Sabuwar Wakar Salim Smart Allah ya jikansa Audio Mp3 2024.

Wata hira kuma da akayi da mawakin Salim Smart shi kuma ya bayyana cewar tabbas bashi da wani abun dake sa shi farin ciki mara misaltuwa kamar ganin yadda masoya suke mutukar kaunarsa kuma suke kaunar wakokin sa hakan na sashi farin cikin da babu kamarsa afadin duniya cewar mawakin Salim Smart mawakin dake tsara wakokin soyayya masu dadi sosai.

 

Salim Smart ya kara da cewa masoya su kwantar da hankali su akwai kundin sabbin wakokinsa masu mutukar sanya zuciya farin ciki yana nan zuwa cikin wannan sabuwar shekara ta 2024 dan haka kowa ya shirya kasa barci dalilin farin ciki na dadin wakokin dake cikin wannan album babu tababa masoya kune karfin gwiwa ta kuma ku sani ina san ku ina kaunar ku kamar yadda kuma kuke sona kuma kuke kauna ta.

 

Mawakin Salim Smart yana kara yiwa masoyan sa na fadin duniya fatan alheri da farin cikin ganin wannan sabuwar shekara mai albarka ina kara Godiya babu adadi ga masoya baki daya cewar mawakin Salim Smart ku huta lafiya.

 

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button