Hausa MusicWakokin Umar M Sharif

Sabuwar Wakar Umar M Sharif mallakin ki Remix.

Mallakin ki Umar M Sharif Remix

Mallakin ki Remix sabuwar Wakar Umar M Sharif daya daga cikin shahararrun mawakan dake sanya murna da farin ciki azuciyar masoya masu sauraron wakokin hausa domin samun farin ciki ina masoya wakokin Hausa tabbas wannan wakar itace waka mafi sanya murna da farin ciki azuciyar dukkan masoya masu san wakokin soyayya.

Babu shakka wan nan mawakin Umar m Sharif ya tabbatarwa da masoya cewa har kullum babban burinsa shine ganin farin ciki da annushuwa azuciyar dukkan masoyansa baki daya dan haka wan nan wakar ta zama waka daya daga cikin sabbin wakokin da muka tsara domin farin cikinku har kullum burina farin cikinku cewar mawakin Umar m Sharif.

Download

Sabuwar Wakar Umar M Sharif mallakin ki Remix.

Mallakin ki Remix sabuwar Wakace dana tsara domin fara sanya masoya farin ciki kafin zuwan asalin kundin wakokin nawa dana tsara muku cikin wan nan shekarar mai albarka dan haka ina kara tabbatar muku da cewa zuwa kundin wakokina zai mutukar sanya ku farin ciki mutukar kwarai da gaske kullum fatana ganin farin cikinku ina kara alfahari daku masoya.

Mawakin Umar m Sharif ya kara da cewa masoya suna mutukar kara masa kwarin gwiwa gurin samun damar cigaba da tsara muku sabbin wakoki domin samun farin cikinku dare da rana farin cikinku shine farin cikinmu akowanne lokaci cewar shahararren mawakin naku Umar M Sharif.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button