Gemtse Sabuwar Wakar Hussaini M Pizzah Official video.

Hussain M Pizzah Gemtse Official video Mp3.

Sabuwar Wakar Hausa Gemtse Official video Wanna wakace mallakin daya daga cikin shahararrun mawakan Hausan nan mai suna Hussaini M Pizzah mawakin dake san ganin mutanen duniya sun kasance cikin farin ciki da annushuwa akowane lokaci babu shakka wan nan wakar itace daya daga cikin fitattun wakokin wan nan shekara.

Dare da rana Burin mawakin shine ganin yadda zai kawowa masoya sabbin wakokinsa masu dadi sosai domin kawar musu da dukkan damuwar dake damunsu hakan tasa kullum nazarinsa shine abun da zai faranta ranku wakar Gemtse wakace data sumu aiki na kwarai daga gurin Fitaccen producer Aminu S Bono daya daga cikin fitattun producers dake kannywood baki daya.

Aminu S Bono da kansa yace wan nan wakar na daya daga cikin fitattun wakokin da yayiwa aiki tukuru domin ganin masoya sun kasance cikin nishadi kamar ko yaushe dan haka muna kara muku albishirin cewa wannan itace ta farko akwai sauran sabbin kundin wakokinsa Nana zuwa nan bada jimawa ba da ikon Allah.

An tambayi mawakin Hussaini M Pizzah dalilinsa na zabar ban garen waka domin sanya Masoya farin ciki inda yace ya fahimci itace hanya mafi sauki gurin aika dukkan sakon da kakeso acikin lokaci hakan tasa na dauki wannan ban gare cewar mawakin Hussaini M Pizzah cikin wata hira da shi dan bayyanawa masoya dalilinsa nayin waka.

Hussain M Pizzah ya kara da cewa tabbas kullum babban burinsa shine ganin taya zai kawo Salan wakarsa yayi daban dana sauran mawakan Hausa baki daya domin sabunta kalar farin ciki da masoya ke shiga dare da rana dan haka ina muku albishirin zuwan sabbin wakokina daban da sauran wakokin da kuka saba ji cewar mawakin Hussaini M Pizzah asha kallo lafiya.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button