Wakokin hausa Video

Kace Ta farko Latest Hausa Songs Ft Asiya Auta official video 2023.

Sabuwar Wakar Hausa ta kallo 2023.

Kece ta farko wakar dake sanya zuciya farin ciki alokacin kallo kamar Yadda da yawan masoya suka tabbatar Wannan wakar mai taken kece ta farko hakika wakace dake dauke da kalaman sanya zuciya farin ciki da nishadi daban da sauran wakokin Hausa baki daya.

Masana sirrin farin ciki sun tabbatar da cewa wakar kece ta farko waka ce dake sanya zuciya farin ciki haka kuma wakar tana kara fitar da zuciya daga dukkan wani tunani musamman na bakin ciki domin waka ce data samu aiki daga gurin Fitaccen mawaki mai basirar waka daban data saura.

Kamar yadda mawakin ya fada tabbas ya tsara wannan wakarne domin sanya farin ciki da annushuwa azuciyar dukkan wani mai soyayya kamar yadda yayi alƙawarin bada gudun mawa sosai Aban garen sanya farin ciki zuciyar duk wani mai soyayya fatan alheri shine abun da kullum mukewa masoya.

Dan haka lalle muna kara kira ga dukkan masu soyayya lalle su rike amana domin ahalin yanzu rayuwa ta sauya yana da kyau kowanne mutun ya san mai sansa fatanmu kullum shine Allah Ubangijin ya bamu ikon sakawa masoyan mu da Alkairi wan nan shine fatanmu akowane lokaci.

Tabbas duk mai san farin ciki toh ya saurari wan nan wakar domin yin Bacci cikin aminci kece ta farko waka mai dauke da kalaman soyayyar dake sanya zuciya farin ciki da nishadi ku kasance da shafin arewanahiya akowane lokaci domin samun Sabbin wakokin masu dadi sosai muna alfahari daku.

arewanahiya.com

One Comment

  1. I would like to thnkx for the efforts you have put in writing this blog. I am hoping the same high-grade blog post from you in the upcoming as well. In fact your creative writing abilities has inspired me to get my own blog now. Really the blogging is spreading its wings quickly. Your write up is a good example of it.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button