Hakika kowanne farin ciki arayuwa akwai dalilin faruwarsa kamar yadda duniya ta sheda kuma ta tabbatar da babu yadda rayuwa zata yiwu ga dan adam sai da jini ajikinsa hakan tasa Babu yadda kowanne mutun zai rayuwa aduniya tabbas sai da soyayya acikin zuciyarsa wannan maganar hakan take.
Kamar yadda Mukai alkawarin dunga kawo muku sabbin wakokin Hausa masu mutukar sanya farin ciki da annushuwa azuciyar dukkan mai san samun farin ciki hakan tasa yauma muka kawo muku wan nan wakar mai lakabi damuwa domin kawar da kowanne kalar bakin ciki daga zuriya.
Kamar kullum dare da rana burinmu daya ne taya zamu kawowa masoya abubuwan da zasu saka ku farin ciki da annushuwa binciken ya nuna cewa waka na daya daga cikin abun dake mutukar taka rawar gani gurin tabbatar da kwanciyar hankali azuciyar masoya dan samun Annushuwa akowane lokaci.
Hakan tasa Bama kasa agwaiwa gurin tabbatar da cewa masoya ziyarar wan nan shafi sun kasance cikin farin ciki da annushuwa kamar yadda burin masoyanmu kasan cewa tare damu dare da rana wanda mu fassara hakan amatsayin kauna muna farin ciki da alfahari daku akowane lokaci.
Wakar damuwa wakace dake dauke da kalamai masu mutukar sanya zuciya shiga jazaba domin waka ce dake fassara kalar damuwar da zuciya ke shiga musamman akan soyayya kalli videon domin tabbatar da irin yanayin da zuciya ke shiga dalilin soyayya asha kallo lafiya.
arewanahiya.com
F*ckin’ tremendous issues here. I’m very happy to look your post. Thanks a lot and i’m having a look forward to touch you. Will you please drop me a mail?