Hausa Music

SABUWAR WAKAR OGA ABDUL AKWAI DARAJA FT ADAM ZANGO

Akwai Daraja Oga Abdul ft Adamu Zango.

Ina masoya wakokin matashin mawakin nan daya mai kamar dubu cikin yara mawaka masu tasowa ahalin yanzu yauma yazo muku da wata sabuwar wakarsa mai taken “Akwai Daraja” babu shakka wan nan waka na daya daga cikin fitattun wakokin da suka samu daukaka afadin duniya baki daya acikin wan nan sabuwar shekara ta 2023.

Wan Nan mawaki Oga Abdul ya bayyana dalilinsa na fara waka inda yayi hira ta musamman da gidan jaridar BBC cewa ya fara ra,ayin wakane tun yana dan karaminsa daga baya lokacin yana primary school ya fara kokarin zuwa studio ahankali dai har Allah yayi ya fara wakar gashi yanzu duniya tana sauraron wakokinsa Bama Nigeria ka daiba ya bayyana wan nan amatsayin babbar nasara arayuwa.

Download

Oga Abdul Akwai Daraja Ft Adam zango

Oga Abdul ya kara dacewa babban burinsa kullum yanzu shine kawai yaga ya zama mawakin duniya daga Nigeria zuwa sauran ƙasashen waje suma su dunga sauraron wakokinsa mawakin oga Abdul ya fadi wan nan amatsayin babban burinsa yanzu Aduniya ya zama masoyansa ako,ina idan kaje kaji wakokinsa suna tashi cewar mawakin Oga Abdul.

Yace ahalin yanzu abun dake burgeshi shine ganin yadda masoyansa suke binsa ko,ina asocial media facebook Twitter Whatsapp Telegram Instagram da dai sauransu tabbas hakan yana mutukar sami farin ciki mara musaltuwa cewar dan saurayin mawakin.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button