Wakokin hausa Video

SABUWAR WAKAR MELERI LADIDI OFFICIAL VIDEO.

Wakar Ladidi Meleri video.

Kuna ina masoya kallon shirin Film din Ladidi da kuma masu sauraron wakokin shahararren mawakin nan Meleri ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna Ladidi babu ko tababa wan nan wakar na daya daga cikin wakokin dake taka rawar gani acikin dukkan sabbin wakokin dake tashe ahalin yanzu mawakin Muhammad mai Meleri ya bayyana farin cikinsa mutuka sosai gurin masoyansa baki daya.

Meleri ya tabbatar wa da masoyansa cewa yana nan yana tsara sabbin kundin wakokinsa masu Mutukar dadin gaske domin sanya farin ciki da annushuwa azuciyar masoya baki daya haka mawakin ya kara dacewa wan nan waka ta Ladidi itace somin tabi acikin sabbin wakokin nasa da zai saki acikin wan nan shekarar mai tarin albarka.

Wakar tana dauke da manyan jarumai masu mutukar iya aikin Film inda jaruman suka hada da Daddy Abaly wanda ya fito A mai duna,san nan kuma akwai Yusif Lazzeyo wanda ya fito ana Ladidi,sai kuma daya Masoyin Ladidin wato dan allo da dai sauran manyan jarumai masu tarin yawa sosai babu shakka sunyi namijin kokarin sosai kwarai da gaske.

Wan Nan shiri na Ladidi ya takara rawar gani sosai acikin sabbin fina finai masu sanya farin ciki da annushuwa azuciyar masoya masu kallo dan haka masoya ku kara gyara zama domin cigaba da samun farin ciki da kuma nishadi akowanne lokaci dalilin kallon wan nan shiri mai tarin abubuwan mamaki dana ban al,Abani asha kallo lafiya.

arewanahiya.com

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button