Sabuwar Wakar Hamisu breaker Ba Yanzuba.
Ba yanzu ba sabuwar Wakar Hamisu Breaker Audio 2023.
Ba Yanzuba Sabuwar Wakar Hamisu Breaker ina masoya wakokin Shahararren mawakin Nan daya mara tamka cikin dukkan mawakan Hausa Hamisu Yusif Breaker yauma ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken Ba Yanzuba wakar dake sanya maza da matan farin ciki a kowanne lokacin sauraro.
Babu shakka matan Tiktok since Hamisu breaker ya biya su domin kuwa ya sosa musu inda yake musu kai kayi halin yanzu ko,ina kabi afadin Tiktok wan nan sabuwar wakar ta Hamisu breaker ”Ba Yanzuba” ta cika ko,ina domin itace waka mai tashe ahalin yanzu wakar Ba Yanzuba wakace dake dauke da wasu kalaman soyayya masu mutukar saka zuciya nutsuwa.
Ba Yanzuba Sabuwar Wakar Hamisu Breaker 2023.
Mawakin Hamisu Breaker yace kamar yadda yayi alƙawarin sanya farin ciki da annushuwa azuciyar masoyansa, babu shakka babban burina cika wan nan alkawarin dana daukarwa masoya wan nan wakar ta ”Ba Yanzuba” tana daya daga cikin wakokin da nayi alkawari sanya masoya farin ciki dasu cewar mawakin Hamisu Yusif Breaker.
Muna kara godiya ga dukkan masoya na gida Nigeria dama na sauran ƙasashen duniya baki daya tabbas soyayyarku tana mutukar kara mana himmar kawo muku sabbin ayyuka domin burgeku wakar ”Ba Yanzu ba” wakace daya daga acikin sabbin wakokina dan haka ku saurari zuwan sauran nan bada jimawa ba da ikon Allah nine naku Hamisu Breaker ina farin ciki daku.
arewamahiya.com