Hausa Music

SABUWAR WAKAR ALI JITA HAJIYA HURIYYA LAWAN DARE.

Hajiya Huriyya Lawan dare sabuwar Wakar Ali jita.

Ina masoya sauraron wakokin Ali jita yanzu yanzu ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna Hurriya Lawan dare wakar matar gwamnan jahar Zamfara maici ahalin yanzu tanbas mutane masu tarin yawa sunyi mutukar yaba wakar domin tayi dadi sosai Hajiya Hurriya Lawan dare first Lady a jahar Zamfara.

Mawakin Ali Jita ya bayyana farin cikinsa sosai mutuka inda yace bashi da wani burin daya wuce ganin mata suna samun daukaka arayuwa hakan tasa ya mika gudunmawar wakarsa zuwa gurin matar sabon gwamnan jahar ta Zamfara Alhaji Dauda Lawan dare gwamna mai san talakawa Allah Ubangijin ya taya riko Ameen.

Download

Sabuwar Wakar Ali Jita Hajiya Hurriya Lawan dare.

Babu shakka ahalin yanzu mutanen jahar Zamfara suna cikin murna da farin ciki samun gwani daya mai abun mamaki cikin dukkan gwamnoni baki daya tabbas wannan lamari yayi mutukar sanya al, ummah jahar Zamfara murna da farin ciki sosai mutuka Allah yayi riko da hannunsa dan nabiyyi Rahmati Ameen.

Mawakin Ali Jita yace dalilinsa nau’in wan nan ya duba irin so da kaunar da mutanen Zamfara sukewa sabon gwamnan hakan ya bashi kwarin gwaiwar tsara sabuwar wakarsa dan nuna farin cikinsa mutuka dan hakan tasa na yiwa matar zaɓaɓɓen gwamnan waka dan nuna farin cikina cewar mawakin Alhaji Ali Jita

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button