Kannewood News

Yanzu yanzu Rarara ya saki sabuwar wakar Ganduje Gida dole.

Hakika wan Nan aure yayi mutukar daukar hankalin mutanen duniya bakki Daya domin abune Mai mutukar ban mamaki sosai acikin rayuwar yanzu ace yarinya matashiya ta yarda ta auri tsohon mutun Dan shekara 75 ma,ana sa,an mahaifinta.

Babu shakka hakan shine yayi mutukar daukar hankalin duniya awan Nan lokaci mutane Da yawan gaske suna ganin kamar kudi kawai tagani yasa ta aureshe wasu Kuma na naganin Kamar soyayyace tsakaninsu bawai magnar kudi ba.

Amaryar race murnar da yawan gaske suna Mata CeCe kuce Akan faruwar wan Nan lamari inda Amaryar ta Kara da cewa Babu ruwanta da dukkan abubuwan da mutane za suce domin ita wan Nan badhjbe agaban taba cewar Amaryar kenan Dan Haka kudaine wahalar da kanku akan wan Nan lamari.

Haka shine ango yace soyayyar gaskiya ke tsakaninsa da matarsa Dan Haka duk Madi surutu sai dai suyi sugama yace shi Babu rubansa matarsa ta Zama tashi Babu Mai ramu sai dai Allah cewar wan Nan angk da yayi wuff da wata karamar yarinya Allah bada zaman lafiya.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button