Hausa Music

SABUWAR WAKAR ALI JITA HADIZA BALA.

Hadiza Bala sabuwar Wakar Ali jita Audio Mp3.

Yanzu yanzu shahararren mawakin nan daya mara tamka cikin dukkan mawakan Hausa wanda akewa lakabi da mai Muryar zinare babu shakka Ali Jita ya kasance mawaki daya zama shahararre daga cikin shahararrun mawakan zamani na wan nan lokaci Ali jita Mahadi mai dogon zamani.

Wan Nan sabuwar Wakace muka saki mai taken Hadiza Bala waka mai sanya farin ciki da annushuwa azuciyar dukkan masoya baki daya haka muna kara sanar daku cewa kundin wakokin mu yana nan zuwa nan gaba kadan da ikon Allah dan haka masoya ku shirya zuwan sabbin wakokin mu acikin wan nan sabuwar shekara.

Download

Mawakin Ali Jita yace yana mika dubun gaisuwar sa ga dukkan masoyansa maza da mata domin hakika muna mutukar alfahari daku dare da rana bayan daukar tsawon lokaci bamu saki sabbin wakokin muba muna muku albishir da cewa zafafan wakokin mu suna nan zuwa cikin dan lokaci da ikon Allah.

Wakar Hadiza Bala na daya daga cikin Zafafan wakokin da muke da burin sako muku domin tabbatar da farin cikin da annushuwa azuciyar masoya akowane lokaci dan haka ku sani cewa kune abun alfaharin mu akowane irin yanayi muna farin ciki daki masoya cewar mawakin Alhaji Ali Jita kuhuta lafiya Allah ya bar soyayya.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button