Hausa Music

Sabuwar Wakar Buhari Tiggi Nina San Ina Dake Audio Mp3.

Wakokin Buhari Tiggi sabbi masu Tashe.

Sabuwar Wakar Buhari Tiggi Nina San Ina Dake Audio Mp3.

Ina masoya wakokin Buhari Tiggi yauma ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna Nuna San Ina Dake wakar da tafi kowacce waka acikin wan nan shekarar tabbas mutane masu yawan gaske sun tabbatar da Buhari Tiggi mawakine mai abun mamaki cikin dukkan mawakan Hausa domin kala da salon Wakarsa da banne dana sauran mawakan Hausa baki daya.

Haka mawakin ya kara dacewa bashi da wani burin daya saka aransa dare da rana kullum kamar kawo sabbin wakokina wanda zasu sanya farin ciki mai tarin yawa sosai azuciyar dukkan masu san sauraran wakokina cewar mawakin Buhari Tiggi dan haka masoya ku shirya zuwan sabbin kundin wakokinsa masu sanya fari.

Download

Babu shakka duk wanda ya saurari wan nan waka zai kwana fari haka kuma zai kasance cikin nishadi mara kimantuwa dalilin sauraron kalaman dake cikin wakar farin cikinku shine babban abun dake mutukar taka rawar gani acikin rayuwarmu dukkan wani mai daukaka baki daya.

Masoya wakokin Hausa ga wata waka mai mutukar sanya zuciya isar da sako cikin gaggawa zuwa gurin abokin soyayya shin kun shirya samun farin ciki na har abada ku saurari wan nan dan samun nishadi da annushuwa dare da rana.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button