Hausa MusicWakokin Nura M Inuwa

Nura M Inuwa Nura Mai Damask official video.

Sabuwar Wakar Nura M Inuwa Nura Mai Damask kan fani na atamfofi official video.

Sabuwar Wakar Nura M Inuwa ta wan nan shekara Nura mai Damask kan fani na atamfofi official video.

Kuna ina masoya wakokin shahararren mawakin Nan Nura M Inuwa wanda akewa lakabi da Sarkin mawakan Hausa baki daya, yauma ya saki wata sabuwar Wakarsa mai suna ”Nura mai Damask” video ta kallo wan nan sanarwa ce ga dukkan masoya wakokin Sarkin wakar Hausan duniya baki daya.

Muna kara farin ciki da murnar sakin wan nan sabuwar wakar ta Nura M Inuwa mai taken ”Nura mai Damask” wakar dake daya daga cikin shahararrun wakokin dake mutukar sanya murna da farin ciki azuciyar dukkan masoya sauraran wakokin hausa dake fadin duniya wakar ”Nura mai Damask wakar” kamfanin atamfofi.

Download

Hakika mawakin Nura M Inuwa ya bayyana farin cikinsa sosai mutuka ganin yadda masoya suke farin cikin zuwan wan nan wakar duk da cewa ya dauki tsawon lokaci bai saki sabuwar Wakarsa ba yana kara bawa masoyan fadin duniya hakurin faruwar hakan cewar Fitaccen mawakin Nura M Inuwa, mawakin daya mai abun mamaki cikin dukkan mawakan Hausa.

Sarkin waka Nura M Inuwa ya kara da cewa wan nan wakar ta ”Nura mai Damask” itace waka ta farko daya saki acikin wan nan sabuwar shekara mai albarka ina kara bawa masoya hakurin rashin zuwan kundin wakokina akan lokaci amma suna nan zuwa nan bada jimawa ba da ikon Allah cewar mawakin Nura M Inuwa.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button