Hausa MusicWakokin Auta Waziri

Auta Waziri Mene so.

Sabuwar Wakar Auta Waziri Mene so Official video & Audio.

Bayan dubun gaisuwa da jinjina agareku da fatan kowa yana cikin koshin lafiya Allah yasa haka ameen. muna farin cikin sanar daku cewa shahararren mawakin naku ”Auta Waziri” ya saki wata sabuwar wakarsa mai daɗin gaske mai taken ”Mene so” Official video ta kallo babu shakka kayi kokari ka kalli wan nan wakar dan kallon abubuwan mamakin dake cikin wakar.

Babu shakka mutane masu yawan gaske sun bayyana yadda wan nan wakar ta Mene so ta zama daya daga cikin fitattun wakokin dake sasu farin ciki mara musaltuwa alokacin sauraro domin wakar Mene so” akwai abubuwan mamaki sosai acikinta domin sanya farin ciki da annushuwa azuciyar dukkan wani masoyi.

DOWNLOAD MP3 

Sabuwar Wakar Auta Waziri Mene so Official video.

Mawakin Auta Waziri” ya bayyana farin ciki da murnarsa afili ganin yadda masoya suke shiga farin ciki da nishadi alokacin da wan nan wakar mai suna ”Mene so” tafita babu abun da zamu cewa Allah sai Godiya daka bamu masoya asassa daban daban dake fadin Nigeria dama sauran ƙasashen duniya baki daya.

Auta Waziri yace wan nan wakar ta Mene so tana daya daga cikin fitattun wakokin da zamu saki domin farin cikin masoyanmu na duniya dan haka ku shirya zuwan sabbin wakokin mu,cewar shahararren mawakin Auta Waziri”cikin wani baya ninsa na mika sakon Godiya ga masoyan duniya baki daya Allah ya bar zumunci.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button