Hausa MusicWakokin hausa Video

Sabuwar Wakar Salim Smart Kalmar so Official video.

Wakokin Salim Smart masu Tashe.

Kalmar so waka mafi soyuwa azuciyar mutane baki daya.

Kalmar so sabuwar Wakar Salim Smart ina masoya wakokin shahararren mawakin dake daya daga cikin sabbin mawakan dake mutukar taka rawar gani acikin dukkan mawakan dake sanya farin ciki da annushuwa azuciyar maza da matan wan nan zamani yauma ga wata sabuwar wakarsa mai taken kalmar so.

Hakika wannan wakar na sanya farin ciki sosai mutuka babu kamar masoya junansu domin wan nan waka tana dauke da wasu sakonni masu mutukar ratsa zuciyar dukkan masoya baki daya dan haka muke kara kira ga dukkan masoya dasu saurari sakonnin dake dauke acikin wan nan wakar dan samun farin ciki mara musaltuwa.

Download

Kalmar so sabuwar wakar Salim Smart Official video.

Baya daukar tsawon lokaci ana jira da wan nan mawaki Salim Smart ya tabbatarwa da masoyansa na fadin. Duniya cewa su kwantar da hankalinsu akwai kundin wakokinsa dauke da sabbin wakokinsa masu mutukar dadi sosai dan haka kowa ya shirya kasan cewa cikin farin ciki dare da rana.

Haka kuma mawakin ya kara da cewa duk duniya bashi da abin dake sashi murna mutuka kamar yadda masoya suke shiga farin ciki sosai aduk lokacin daya saki wata sabuwar wakarsa cewar mawakin Salim Smart acikin hirar da akayi dashi karshe yace babu abun da zai cewa masoya sai fatan alkairi Allah Ubangijin ya kara Soyayya ameen.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button