Labarai

Turkashi Rikici na cigaba da barkewa tsakanin Yan ta,Adda suna ta kashe junansu.

Babu shakka Yan ta,addan Nigeria sun kasance masu kungiyoyi daban daban tsakaninsu inda lokuta da dama sukan samu matsala tsakaninsu har takaisu da kasheshen junansu.

 

Yan ta,Adda wasu mutunene masu tayar da xaune tsaye su Hana mutane zaman lafiya. haka kawai batare da wani muhimmin daliliba. sai dan wani dalili nasu na kashin kansu Rashin samun wan Nan bukatar itace ke kawai ga daukar matakin ahannunsu.

Cikin ikon Allah dama addu,ar ta lakawa baza ta Bari su zauna lafiya ba, domin iyayensu suke kashewa, Haka Kuma yayan wasu suke kashewa, matar wasu suke kashewa, Haka Kuma mazajen wasu suke kashewa.

 

Taya allah zai barsu da wan Nan hakkin na mutane Dole tun Agidan duniya su Fara ganin saka makon akinsu mudai fatanmu Allah Kara kawo zaman lafiya akasarmu nigerai ameen

babu shakka har yanzu talakawan nigeria suna kara mika sakon godiya zuwa gurin rundunar sojojin kasar nigeria bisa kokarin da suke ba dare ba rana dan tabbatar da tsaro mai inganci acikin kasarmu nigeria talkawa masu tarin yawa suna godiya da saka albarka gurin sojojin kasar.

babu shakka yanzu rayuwa ta fara samun sabon salo duba da yadda komai yanzu ya fara komawa dai dai acikin kasar allah ubanji ka kara zaunar da kasarmu lafiya wan nan itace addu,ar duk wani dan kasa ahalin yanzu.

babban shugaban sojojin nigeria ya mika muhimmin sako zuwa gurin shugaban yan ta,addan nigeria wato bello turji kan cewa lalle ya kamata yazo ya naimi yafiya domin tabbatar da zaman lafiya acikin kasarmu baki daya domin babu wani abun daya wuce zaman lafiya acikin kowacce al,ummah dake fadin duniya baki daya.

halin yanzu dai anzu ba ido domin ganin matakin da za,a dauka domin kawo karshen wan nan matsala dake mutukar damun mutan arewa baki daya allah ubangiji ka kawo mana karshen wan nan matsala ameen summa ameen .

Tabbas Maganar gaskiya itace kowacce halitta aduniya babba burinta shine samun farin ciki kowanne lokaci Danshi,farin ciki wani abune Mai mutukar taka rawar gani acikin rayuwar kowacce Irin halitta aduniya Haka tasa ake samun nutsuwa alokacin farin ciki.

Ina Mata da maza wan Nan wata sabuwar da barar samun farin cikice domin inganta rayuwar aure hakika aure wani abune Mai mutukar muhimmancin gaske da Allah ya halitta aure tsakanin bayinsa mata da maza badan wani abuba sai Dan samun zuri,a.

Ahalin yanzu ana mutukar samun matsaloli masu mutukar yawan gaske acikin aure harwasu na ganin kamar auran awan Nan lokacin bashi da amfani duba da yadda ake mutukar samun matsaloli acikinsa tambayar itace shin meye yake kawo wan Nan matsalar Haka acikin aure?

Bayan muhimmin bincike daga masu ilimi awan Nan fanni, San Nan Kuma da tambayar Mata Dan jin dalilin faruwar Mutuwar aure da yawa Mata sun bayyana cewa rashin samun muhimmiyar kulawa shine dalili na farko dake kawo wan Nan matsalar.

Masa Nan sunyi hasashen akan wan Nan Maganar ta Mata inda suka gano cewa rashin kulawar da suke ikirari ba wani abubane illa rashin samun gamsuwa daga mazajen su wan Nan shine babban dalili na farko dake kawo Mutuwar aure awan Nan lokacin Allah ya kiyaye.

Fatan maza zaku Daura damarar yaki da sanyi, basir, da Kuma Zaki, da Maiko, domin sune manyan dalilai masu kawo matsalar rashin iya biyawa matarka bukata. akula domin samun zaman lafiya da rayuwa Mai inganci acikin aure Allah yasa mudace amee.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button