Wakokin hausa Video

Ki kaini gida sabuwar Wakar Sani Ahmad.

Sabuwar Wakar AKA Anfara ki kaini gida wan Nan wata sabuwar Wakar Sani Ahmad ce da Misbahu aka Anfara ya hau wakar tayi mutukar Dadi sosai.

Misbahu aka Anfara ya bayyana farin cikinsa mutuka gurin masoya duba da yadda sukai San dukkan abubuwansa akullum.

Misbahu ya Kara da cewa duk duniya Babu abun Daya yafi Zama da Masoyi domin shi masoya abun so abun kaunane akowanne lokaci.

Tabbas kasancewa da masoyine mafi jin Dadi da farin cikin akowanne lokaci Ina mutukar alfahari daku masoya soyayyarku hakika garkuwace agareni.

Ina Alfahari daku inai maku fatan alkairi Masoya cewar Misbahu aka Anfara.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button