Wakokin hausa Video

Sabuwar Wakar Garzali Miki Zata Kasheni Video.

Sabuwar Wakar Garzali Miki Zata Kasheni.

Ina ma,abota sauran wakokin Shahararren mawakin Nan Mai mutukar burge masoya kowanne lokaci mawaki Garzali Miko daya daga cikin fitattun mawakan da duniya ke yayi ahalin yanzu.

 

Mawaki Garzali Miko ya bayyana farin cikinsa Mara adadi gurin masoya masu sauraran wakokinsa kowanne lokaci inda ya Kara da cewa kune abun alfaharina domin sai daku muke samun kwarin gwauiwa.

Bamu da farin cikin daya wuce faranta muku kowanne lokaci Dan farin cikinku shine farin cikinmu dare da Rana alfahari daku shine aikinmu.

Wan Nan wata sabuwar wakace na kawo muku domin farin cikinku ku shakata da wan Nan kafin zuwan sabbin albums na sabuwar shekara.

 

Also Read

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button