Hausa Music

Sabuwar Wakar Ado Gwanja Shagali Ft Dj Master.

Ina ma,abota sauraran wakokin Ado Gwanja toh ga Wata sabuwar wakarsa daya saki domin farin cikin Masoya maza da Mata su Nan wakar Shagali, Waka Mai mutukar abun mamaki.

Ado Gwanja ft Dj Master wakar tana dauke da sabbin sakonni wasu abubuwa dake tafiya ahalin yanzu cikin rayuwarmu ta yau da kullum wakar farin cikin Mai damuwa.

Mutane da yawa suna ganin Waka itace hanya Mai sauki gurin samar da farin ciki alokacin damuwa tabbas Kuma farin ciki abun sone.

Download

SABUWAR WAKAR ADO GWANJA FT DJ MASTER SHAGALI.

Ado Gwanja Yana bawa masoyansa hakurin rashin zuwan wakokinsa da sauri Kan cewa abubuwane sukai yawa Amma cikin ikon Allah zamu dunga kawo mukusu akan lokaci cewar mawaki ado Gwanja.

Farin cikin Masoya farin cikin mune domin sune abun alfaharinmu.

Also Read

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button