Tafi Kasan rubutun dan kallon wakar.
Bayan dubun gaisuwa tare da fatan kuna cikin koshin lafiya yau munzo muku da wani sabon Al,amari wanda yayi daban da sauran al’ummuran da muke kawo muku abaya yau munzo muku da wata sabuwar Waka mai mutukar sanya annushuwa sosai azuciya.
Ina masoya masu mutukar so da kaunar juna wannan wakar ta kuce dan haka masoya ina kira agareku baki daya ku saurara domin samun fassarar asalin soyayya tabbas wannan waka mai taken shinkafa kaza wakace mai mutukar taka rawar gani sosai acikin rayuwar masoya.
Munyi mutukar farin ciki da nishadi ganin yadda masoya ke samun nutsuwa dalilin wannan wakar domin kalaman dake dauke acikinta wasu kalar kamaine daban da sauran kalaman soyayyar da kuka saba ji abaya anzuba basira mutukar gurin tsara wan nan waka.
Masana ilimin Soyayya sun bayyana yadda waka take mutukar taka rawar gani da sanya farin ciki da nishadi akowanne lokaci azuciyar masoya masu mutukar kaunar junansu dan haka muna kara kira ga masoyan fadin duniya cewa lalle soyayya tana da mutukar amfani acikin rayuwa.
wakar shinkafa kaza wakace dake mutukar sanya mutane nishadi idan sunji sunan ta domin sunan yana zama kamar wani abun dariya sai ga wakar tana mutukar taka rawar gani sosai mutuka acikin rayuwar dukkan masoya baki daya soyayya itace mai saka nutsuwa azuciyar kowanne mutun dake Soyayya.
Dare da rana masoya burinmu shine ganin farin cikinku ako da yaushe tabbas duk wanda ya kalli wan nan wakar babu shakka sai ya kwana farin ciki muna farin ciki daku asha kallo lafiya.
arewanahiya.com