Wakokin hausa Video

SABUWAR WAKAR MOMEE GOMBE MASOYA VIDEO

Wakar Momee Gwambe Masoya video

Kuna ina masoyan jarumai Momee Gwambe yau ta sako muku wata sabuwar wakarta mai suna masoya domin nuna asalin so da kauna agareku baki daya tabbas wannan wakar ta zama waka mai mutukar farin jini agurin dukkan masoya dama sauran mutane baki daya Momee Gwambe ta bayyana farin cikinta da kin dadi sosai mutuka gurin dau kakin masoya.

Jarumar Momee Gwambe ta kara da cewa har kullum fatan ta shine ganin farin cikin masoyanta domin masoya sune abun ado dan haka muna kara alfahari daku masoya akowane lokaci tabbas bani da wani buri aduniya kamar naga na fatan tanku hakan shine babban abun dake mutukar sani kokarin kawo muku dukkan abun da zai saku nishadi akowanne lokaci.

Wan Nan na daya daga cikin abubuwa goma 10 masu mutukar dadin gaske da nayiwa masoya alkawarin kawo muku acikin wan nan sabuwar shekarar mai albarka ku fara da wan nan kafin zuwan ragowar abubuwan mamakin da nayi domin ku ina alfahari daku masoya Allah kara dankon kauna Ni taku Momee Gwambe.

Dan haka muna farin cikin sanar daku asalin shugaba Wanda zaiji tausayin talakawa Haka Kuma zai dukkan abun da zai taimaki talaka domin matsalar talaka itace matsalarsa Dan Haka Babu Wanda ya kamata ya Zama shugaban kasar Nigeria bayan shugaba Buhari Kamar Alhaji Bola Ahmad Tinibu.

Duada kahutu Rarara ya bayyana asalin Wanda yakeso ya Zama matsayin shugaban kasar Nigeria awan Nan zaben Mai zuwa Wanda ya rage kwana hudu yau da ikon Allah Dan Haka Yana Kira ga dukkan masoyansa dasu zabi Alhaji Bola Ahmda Tinibu Daya daga cikin Yan takarar Shugaban kasa.

Alhaji Bola Ahmad Tinibu ya bayyana muhimman abubuwan masu mutukar amfanin da zaiwa kasa Baki daya domin bashi da wani burin Daya wuce ganin cigaban kasar Nan cewar Alhaji Dauda kahutu Rarara awata Hira da sukai shi da Dan takarar shugaban kasar asiwaju.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button