Hausa Music

SABUWAR WAKAR ABDUL D ONE MAMAN DADDY.

Tambarin Girma Maman Daddy Abdul D One.

Ina masoya wakokin ɗaya daga cikin fitattun mawakan Hausa Abdul D One yauma ya saki muku wata sabuwar wakarsa mai taken Maman Daddy babu shakka wan nan wakar tayi mutukar dadi sosai kwarai da gaske babu shakka mawakin ya bayyana murna da farin cikinsa gurin dukkan masoya wakokinsa na Nigeria dama na sauran kasashen duniya baki daya.

Abdul D One shine mawakin daya samu kyautar mota alokacin bikin auransa daga gurin masoyansa masu sauraron wakokinsa hakika mawakin ya dauki tsawon lokaci yana murna da farin cikin wan nan kyauta domin ta zama kyauta ta daya mafi ban mamaki da wani masoyinsa mai sauraron wakokinsa yayi masa arayuwa dan haka ina kara alfahari daku masoya cewar mawakin Abdul D One.

Download

Sabuwar Wakar Abdul D One Maman Daddy.

Haka ya kara da cewa wan nan kyautar tana daya daga cikin kyautukan da bazan taba man yawa ba arayuwata dan haka domin itace kyautar da ban taba tunanin taba aranar aurena ga sabuwar mata sabon gida haka kuma sabuwar mota Masha Allah muna kara yiwa Allah Godiya bisa wan nan baiwa daka bamu Allah karawa Annabi Daraja cewar mawakin cikin bayanin godiya ga masoya.

Tabbas masoya kun ganin komai arayuwata tabbas Kum nunan kauna kuma ina farin ciki da alfahari daku akowane lokaci asha sauraro lafiya.

arewanahiya.com

One Comment

  1. Nice read, I just passed this onto a friend who was doing a little research on that. And he just bought me lunch as I found it for him smile Therefore let me rephrase that: Thanks for lunch! “Too much sanity may be madness. And maddest of all, to see life as it is and not as it should be” by Miguel de Cervantes.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button