Hausa Music

Sabuwar Wakar Ahmad Fasaha Na Baki Kaina

Na baki Kaina sabuwar Wakar Ahmad Fasaha 2023.

Babu shakka kamar yadda kowa ya sani cewa Mawakin Ahmad Fasaha yana daya daga cikin manyan mawakan da duniya ke yayi haka kuma take labari ahalin yanzu Ahmad Fasaha ya kasance mawakin mai mutukar sanya masoyansa farin ciki dare da rana haka mawakin ya kara da cewa yana mika dubun gaisuwa zuwa ga dukkan masoyansa baki daya.

Na baki Kaina wata wakace mai dauke da kalaman soyayya irin na zamani dan sanya masoya maza da mata shiga shaukin so har kullum bani da wani burin daya wuce kawowa masoyansa sababbin wakokin zamani domin farin cikinku masoya shine farin cikina alfahari daku shine aikina cewar mawakin Ahmad Fasaha.

Download

Sabuwar Wakar Ahmad Fasaha Audio Mp3 2023.

Lalle ina kara yiwa masoya maza da mata albishirin cewa kundin wakokina suna nan zuwa nan bada jimawa ba da ikon Allah dan haka ku shirya samun farin ciki mara musaltuwa daga sabbin wakokin a masu zuwa cikin wan nan shekara mai albarka kullum burina kawo muku abubuwa sababbin da sukai dai dai da zamani.

Wan Nan wakar ta Na baki Kaina itace waka kusan ta hudu dana saki acikin wan nan shekara mai tarin albarka dan haka ku saurari zuwan sauran kudin wakokin nawa masu zuwa muku dan gaba kadan cikin ikon Allah ina farin ciki da alfahari daku masoya.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button