Wakokin hausa Video

Sabuwar Wakar Nura M Inuwa Rana Dubu Video.

Tafi zuwa kasa Dan kallon video din Rana Dubu sabuwar Wakar Nura video.

Sabuwar Wakar Nura M Inuwa Rana Dubu wan Nan wata sabuwar wakace Mai dadin gaske da shahararren wakin Nan Nura m Inuwa ya saki domin faranta ranku masoya Nura ya bayyana farin cikinsa da kauna agareku masoya Baki daya.

Nura ya Kara da cewa Yana Mai bawa dubun masoya hakuri bisa jinkiri na rashin jin wakokinsa akan lokaci Haka ya samune biyo bayan sauyi na yanayin rayuwa da kan iya zuwa akowanne lokaci.

Wakar rana dubu na daya daga cikin manyan wakokin da sukai zamani sosai alokacin data fito wakar ta samu kyakkyawan aikine daga shahararren mawakin nan na Hausa Alhaji Nura M Inuwa mawaki mai mutukar basira sosai musamman Aban garen tsara waka kowa ya sheda bashi da tamka.

Adam Zango shine wanda ya hau wannan waka ta Rana dubu mallakin mawaki Nura M Inuwa hakika mutane masu mutukar tarin yawa sosai sun tabbatar da cewa mawakin Nura M Inuwa shine wanda ya dauki lambar yabo wanda yafi kowa iya tsara waka ta soyayya dama sauran kallar wakoki.

Rana dubu wakar mai dauke da muhimman kalamai masu mutukar sanya zuciya farin ciki akowane lokaci wannan wakar tayi mutukar fitar da mutane daga cikin halin rashin jin dadi musamman masoya domin kalaman dake cikin ta suna mutukar sanya zuciya farin ciki da annushuwa.

Masoya suna mutukar shiga farin ciki akowane lokaci karku manta ku kasance da shafin arewa nahiya ako da yaushe Domin samun farin ciki arayuwa masoya muna muku fatan alheri kudin na da banne acikin rayuwarmu ba mayi sai da ku.

Amma yanzu cikin ikon Allah zamu dunga samun sabbin wakokina akan lokaci wan Nan somin tabice na kawo muku kafin zuwan sabbin wakokin nawa insha Allah Ina kubarku Kamar yadda kuke kaunata.

Download

Sabuwar Wakar Nura M Inuwa Rana Dubu.

Amma yanzu cikin ikon Allah zamu dunga samun sabbin wakokina akan lokaci wan Nan somin tabice na kawo muku kafin zuwan sabbin wakokin nawa insha Allah Ina kubarku Kamar yadda kuke kaunata.

Video wakar afara daga bakin Sarkin Waka Alhaji Nura M Inuwa Mai zamani Mai lokacin abokin tafiya.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button