Wakokin hausa Video

Sabuwar Wakar Lilin Baba Wazata kaiki official video.

Lilin Baba Wazata kaiki official video 2023

Ina masoya san wakokin Hausa masu da din dake sanya zuciya farin ciki? yau daya daga cikin Million mawakan Hausa wanda kuka sani da suna lilin Baba ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna Wazata kaiki official video ta kallo domin farin cikin dukkan masoya baki daya tabbas wannan wakar itace waka mafi sanya farin ciki azuciya.

Wakar Wazata kaiki wakace mai dauke da muhimman kalaman soyayya masu bawa zuciya nutsuwa alokacin saurara haka kuma wakar Wazata kaiki ta zama waka mafi so da kauna azuciyar dukkan wani mai sauraron wakokin hausa domin samun farin ciki da nishadi.

Mawakin lilin Baba ya tabbatar da cewa wan nan wakar yayi tane kuma ya sadaukar da ita ga masoya domin hakika masoyi shine abun farin ciki cewar mawakin Lilin Baba, Dan haka masoya ku shirya zuwan sabbin wakokina masu mutukar da din gaske da ban da sauran wakokin da kuke saurara.

Ina kara farin ciki da masoya da irin so da kaunar da suke nunawa agareni badan nafi kowa ba sai dan baiwar da Allah ya bani daban da baiwar sauran mutane, masu yawan Sosai Allah Ubangijin ya bamu ikon faranta ranku masoya cewar mawakin Lilin baba zuwa masoyansa na fadin duniya baki daya.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button