Aminiya Sabuwar Wakar Ali Jita Audio Mp3.

Wakar Ali Jita Aminiya Audio 2023.

Tabbas waka na daya daga cikin abubuwan dake mutukar sanya farin ciki da annushuwa azuciyar dukkan mai sauraro babu kamar masoya masu mutukar so da kaunar junansu babu abun dake taka rawar gani sosai acikin wan nan soyayya kamar samun abun da zuciya keso wan nan shine fatan duk wasu masoya masu ikirarin san juna.

Yanzu yanzu mawaki Ali Jita ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna Aminiya kamar yadda kowa ya sani kalmar Aminiya wata kalmace mai nuna muhimmancin Abar da kake so azuciya wadda har takai da ta wuce masoyiya ta shiga babin Aminiya cewar mawakin Ali Jita cikin wannan sabuwar Wakar tasa.

Download Mp3

Sabuwar Wakar Ali Jita Aminiya Audio Mp3.

Kamar yadda masoya suka sani mawakin Ali Jita yana daya daga cikin shahararrun mawakan Hausan dake mutukar taka rawar gani sosai mutuka acikin masu tsara wakokin hausa domin kwantar da hankali da kawo farin ciki mara adadi azuciyar dukkan mai sauraro farin ciki shine abun dake mutukar taka rawar gani rayuwar kowanne mutum dake fadin duniya.

Mawakin Ali Jita yace waka Aminiya wakace mai dauke da abubuwan daban da sauran wakokin da kuka saba ji baya domin kuwa duk wanda ya saurari wan nan babu shakka zai kwana yana farin ciki wan nan maganar haka take mutane da yawa sun sheda ku saurari wakar dan jin gaskiyar abun da muke fada muku.

arewanahiya.com

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button