Video yadda matakan tsaro suka kara tafiya da malam Abdul,Aziz Gidan yari bisa umarnin kotu.

Kamar yadda kowa ya sani cewa tun tsawon lokaci baya waya rigima daga ban gare guda biyu acikin yan maza haba ta tashi wanda hakan tasa rigima tayi kokarin tashi amma cikin ikon Allah hakan bata faru ba bayan nan wasu kungiyoyi suka kai karar wan nan malami inda daga bisani kotun ta bada umarnin kama malamin.

Bayan daukar dan lokacine aka fito dashi zuwa kotu domin yin shafi,a bisa karar da aka kawo an saurari kara san nan kuma anji ta bakin masu kara da wanda ake kara inda daga bisani aka daga karar zuwa wani lokaci ashekaran jiyane aka koma kotun domin cigaba da ƙarar inda daga nan aka samu wata matsala tsakanin alkali da kuma lauyoyin wanda ake kara.

An samu musayar yawa sosai daga karshe abun yaki ci ya kuma ki cinyewa daga nan take alkalin ya bada umarnin mayar da malam Abdul,Aziz zuwa gidan gyaran hali wanda ahalin yanzu tuni matakan tsaro suka gudanar da umarnin kotu na tura shehun malamin gidan kur,koo.

Maganar gaskiya ya kamar adunga girmama kotu domin yadda labarin yazo shine alkalan wanda ake kara sun rai alkalin domin kuwa sun hanashi yayi magana bayan alkali mai karbar kara yayi tambaya wanda hakan laifine babba ba dan karami ba Allah kiyaye gaba.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button