Komai nisan jifa dama ƙarshe kasa zai dawo saiga videon Ganduje na neman gafarar Kwankwaso kan kalaminsa na cewa zai mari Kwankwaso kalli videon.

Komai nisan jifa dama ƙarshe kasa zai dawo saiga videon Ganduje na neman gafarar Kwankwaso kan kaminsa na cewa zai mari Kwankwaso kalli videon haki Kanin gaskiya nasan nayi kuskure badan karami ba cewar tsohon gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje kadimul Islam.

Babu shakka akwanakin baya wani faifan video yana ta yawo kan cewa tsohon gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje yayi alwashin marin shugabansa Kwankwaso mutukar ya haɗu dashi wanda haka tabbas ya janyo cece kuce afadin kasar musamman jahar ta Kano mutane masu tarin yawa suna ganin wan Nan kamar wani rashin tarbiyya ne.

Kalaman da tsohon gwamnan jihar ta Kano yayi ga mai gidansa wanda ya tsaya masa har yaci mulki a jahar Kano Amma sabi da dan adam butulune yanzu kuma shi ya dawo yana yaka wanda hakan bai kamata ba cewar mafiya yawan mutane yan jahar ta Kano dama sauran Yan kasa baki daya.

halin yanzu dr.Rabi,u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa jita jita dake yawo kan cewa ganduje zai mareni wan nan magnar shirme ce kawai da wasu suke ya dawa cewar jagoran jam,iyyar NNPP Rabi,u Musa kwankwaso cikin wata hira ta musamman da akayi dashi agidan Redio.

haka ya kara da cewa babban burinsu dare da rana shine ganin mutane cikin kwanciyar hankali da zaman lafiya dare da rana.

Bayan samun labarin da sabon shugaban kasar Nigeria yayi Alhaji Bola Ahmad Tinibu daga majiya mai karfi hakika abun yayi mutukar bata masa rai domin kuwa bai kamata duk wani Musulmi na kirki ace yana adawa da gurin ibadar Allah ba ansiyar da gurare masu tarin yawa afadin jahar karshe har da masallacin idi wanda hakan shina ba dai dai bane akowane addini.

Dan haka fatanmu yanzu shine Allah Ubangijin ya bamu ikon yin dukkan abubuwan da mukaiwa mutanan Kano alkawarin agurin yakin naiman zabe cewar sabon gwamnan jahar Kano Eg Abba Kabir Yusuf.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button