Tirkashi Malama Juwairiyya Sulaiman ta tabbatarwa mata abu uku dasu dinga yiwa mazansu tace indai kun rike wan nan kusa aranku kuda kishiya har abada kalli abubuwan.

Tirkashi Malama Juwairiyya Sulaiman ta tabbatarwa mata abu uku da zasu dinga yiwa mazansu tace indai kun rike wan nan kusa aranku kuda kishiya har abada kalli abubuwan babu shakka kowacce mace ka taba ahalin yanzu sai kaji tace ita bata san zama da kishiya wan nan itace matsala mafi girma agurin kowacce mace ahalin rayuwarmu ta yau.
Hakika akwai wasu abubuwa da mata basa ganewa wato Ni afahimta ta babu halitta mai saukin kai kamar namiji amma idan kin karance shi domin mutukar kina yiwa namiji biyayya da kuma wasu sauran abubuwa hakika keda bacin rai dalilin namiji har abada fada ki kara fada nina fada nina fada Miki wan nan sirrin.
Malam ta kara da cewa mata sune suke sawa ake musu kishiya dalilin wasu halayyar tasu da suke nunawa maza ya kamata Ku sani cewa sufa mazan nan sune shuwa gabanni agurinku amma wasu matan da yawa kallo suke kamar ba haka ba taya za’a zauna lafiya da irin wannan tunanin dan Allah.
Hakika babban abun dake mutukar kawo zaman lafiya acikin kowanne aure shine sanin mutuncin juna mutukar kina bawa namiji girmansa kina kula dashi yadda ya kamata magana ta kare zakiga soyayya sosai daga gareshi wan nan haka abun yake amma matan yanzu baku san wan nan ba ya kamata Ku gyara domin samun zaman lafiya acikin auranku.
arewanahiya.com