A’isha Najamu izzarso labarin rayuwarta

Tabbas wan Nan Videon yayi mutukar daukar Han kalin mutane Wanda shine ya janyo aketa Mata zagi ta,uwa ta uba dalilin wan Nan Videon yayi videon tana rugumar wani adan uwanta hakan ya janyo zagin Nata inda mutane suke ganin tayi abun da Bai kamata ba.

 

Babu shakka ita Jarumar Asma Wakili aganinta Kamar hakan ba laifi bane Amma Kuma agurin wasu mutanan laifine badan karami ba domin cewar wasu Bai kamata ace tana musulma San Nan tana Videon rugumar Namiji ba cewar wasu daga cikin mutane masu sokar wan Nan Abu da tayi.

 

Halin yanzu dai Baki daya wan Nan jaruma ta bayyana rashin jin da dinta da irin wan Nan mummunar fassarar da mutane suke Mata Wanda afadanta hakan bai da ceba domin shi Dan Adam koye ajizine cewar jarumar Asma,u Wakili

Amma Kuma Jarumar ta Kara da cewa tana naiman yafiyar dukkan mutane masu ganin hakan amatsayin kuskure Allah ya huci zuciyar kowa Dana rayuwa Haka take abun da kake ganin dai daine agurin wani hakan laifine Allah Kara kiyayewa ameen

arewanahiya.com

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button