Rushe duk wani gini da akayi ba bisa ka’ida ba na daya daga cikin muhimman kudirin sabon gwamnan Kano Abba gida gida

Rushe duk wani gini da akayi ba bisa ka’ida ba na daya daga cikin muhimman kudirin sabon gwamnan Kano Abba gida gida kamar yadda ya fada acikin wata hira ta musamman da manaima balarai mai zakuce game da wan nan lamari.

Tabbas kamar yadda mukaiwa al,ummar jahar Kano alkawarin karesu lafiyarsa da kuma dukiyoyinsu babu haufi zamuyi iya bakin kokarinmu akan wan nan lamari domin al,ummah suka zabe mu dan tunanin zamu musu adalci dan haka babu wani mutum da zai bamu tsoro ko yayi mana wata Bara zabar kin yin abubuwan da zasu sanya mutan Kano farin ciki.

Kafin faruwar hakan Allah da kansa she dane mun bada shawarar da Katar da wasu gine gine masu tarin yawa domin an siyar da filayen ba bisa ka’ida ba amma mutane sukai kunnen uwar shegu sukaki jin shawarar mu dan haka babu shakka sai mun kwato duk wata dukiya mallakin mutanen Kano cewar sabon gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf.

Halin yanzu babu wani abu da muke so daga al’ummar jahar Kano sai addu,ar Allah bamu tsawon rai domin sanya farin ciki da annushuwa azuciyar duk wani dan Kano da ikon Allah zamu inganta harkar ilimi da kuma rayuwar mutanan Kano baki daya wan nan shine babban abun dake cikin ranmu ahalin yanzu Allah bamu ikon sanya farin ciki annushuwa aciyarku baki daya.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button