Hausa Music

SABUWAR WAKAR AHMAD DELTA BADAN HALINA BA.

Badan Halina ba wakar Ahmad Delta sabuwa

Sabuwar Wakar Ahmad Delta mai taken Badan Halina ba tabbas wan nan wakar wakace mai dauke da muhimman sakonni masu mutukar tarin yawa sosai muna farin ciki da jin dadin sanar daku cewa shahararren mawakin naku Ahmad Delta ya saki sabuwar wakarsa dan burge masoyansa baki daya.

Babu shakka sama da mutane dubu daruruwa sun tabbatar da cewa wan nan wakar mai suna Badan Halina ba tana daya daga cikin fitattun wakokin dake kawai da bakin ciki azuciyar akowane mutun dake cikin wani hali arayuwa domin wakar tana kawar da bakin ciki daga zuciyar duk wani mai damuwa.

Download

Sabuwar Wakar Ahmad Delta Badan Halina ba.

Shahararren mawakin Ahmad Delta yace wan nan wakar mai taken Badan Halina ba waka dana dauki tsawon lokaci ina tsara ta domin burge dukkan masoyana na gida Nigeria dama na ƙasashen waje baki daya ina alfahari daku daku kullum nake kwana cewar mawakin Ahmad Delta awata hira da akayi dashi Allah kara daukaka.

Haka mawakin ya kara da cewa wakar tana dauke da muhimman sakonni masu mutukar tarin yawa sosai dan haka karku sake abaki balari maza ka saurari wakar dan shiga farin cikin da nishadi Badan Halina ba wakar da tafi kowacce waka awan nan shekara muna alfahari daku masoya nine naku Ahmad Delta kuhuta lafiya.

arewanahiya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button