Wakokin hausa Video

Zo kiji Sabuwar Wakar Hausa Official video.

Sabuwar Wakar Hausa zo kiji waka mai daɗin gaske

Ina ma,abota sauraron wakokin hausa masu mutukar sanya zuciya farin ciki da annushuwa babu shakka wan nan wakar na daya daga cikin wakokin dake mutukar sanya nishadi da farin ciki mara adadi azuciyar kowanne mutun wanda ya kalli wan nan videon.

Muna kara mika sakon kasan cewa cikin farin ciki agareku baki daya bisa wan nan nasarar da kama arayuwa tasamu mawakan Hausa masu mutukar basira sosai hakika wan nan babbar nasara ce daya daga cikin fitattun nasarori da kowanne al,ada take samu arayuwa kalli wan nan video Kisha mamaki sosai ba kadan ba.

Kamar yadda kowa ya sani Producer Aminu S Borno mai bada umarnine daya daga cikin masu bada umarni acikin masa na,antar kannywood baki daya kowa ya sheda hakan kuma a san hakan Masha Allah tabbas duk wanda ya kalli wan nan videon na tabbata zai farin ciki sosai kwarai da gaske munafarin cikin kasan cewa tare daki kowanne lokaci.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button