Kannewood NewsUncategorized

Tuni zuciyar wasu jarumai ta fara karaya dalilin jin wan nan wa,azin Allah kara mana imani 

Tuni zuciyar wasu jarumai ta fara karaya dalilin jin wan nan wa,azin Allah kara mana imani Babu shakka kamar yadda kowa ya sani cewa rayuwar duniya wata rayuwa ce wadda zamuyi cikin dan lokaci domin kuwa ita duniya watarana mai karewa ce wan nan maganar hakan take babu ko tan tama acikknta.

Malamai masu mutukar tarin yawan gaske sun dauki tsawon lokaci suna wa,azi domin nunawa yan mata illar rashin aure da wuri wanda wasu da yawan yan matan Allah ya nuna musu gaskiya sun kuma fahimci ta hakan tasa wasu da yawansu sunyi sure kuma suna zaune agidan mijinsu wanda hakan abun alfaharine sosai mutuka.

Har kullum babban burin kowanne mutun shine ganin ya samu rayuwa mai inganci domin samun karfin gudanar da wasu abubuwa acikin rayuwa muna kara addu,ar Allah Ubangijin ya bamu ikon gamawa da duniya lafiya yasa muci albarkacin annabi Muhammadu wan nan shine babban fatan kowanne mutun aduniya Allah kasa mudace ameen.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button