Farin Cikin Samari Da Yan Mata

Rayuwar yan makaranta a lokacin naiman ilimi.

Tabbas kowacce mace babban burinta shine samun gamsuwa daga Mai gidanta domin shine Abu na farko Dake kowa farin ciki acikin kowanne rayuwar aure shi aure wani abune da Allah ya bawa dukkan bayinsa damar yinsa domin samun yawan Al,ummah acikin duniya.

Domin kuwa hakika duniya ba zata Karuba sai ta hanyar aure ta nan kadai Allah mamallakin duniya da lahira ya ajiye ikonsa domin nuna isarsa ga bayinsa ta wan nan hanya za,ayi tarayya San nan Kuma asamu karuwar mutun ta wan Nan hanya Waye zai Haka idan ba Allah.

Allah kadai keda ikon aiwatar da abun da yaso Kuma alokacin da yaso Babu wani Mai tambaya dalilin hakan shine kadai Mara mahaifi mahaifiya balle Kuma da ko Kuma abokin tarayya shi kadai yake aiwatar da komai ba tare da kowa ba Allah sarkin duniya da lahira Daya Mara abokin tarayya.

Shin Ina maza masu fama da matsalar rashin iya biyawa matarsu bukata toh ga Wata dama tasamu tabbas mutukar ka rike wan Nan hadin Babu dalilin da zaisa matarka Bata maka karshen biyayya ba domin sirrine babbane ba Dan karami ba hada kagani zakasha mamaki.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button