Farin Cikin Samari Da Yan Mata

Kun san kalar farin cikin da ake shiga alokacin da wan nan abun ke faruwa kalli videon kasha mamaki.

Tabbas Namiji kamar yadda muka fada shine sirrin farin cikin Yan Mata domin Babu ta yadda farin ciki zai yiwu batare da namiji shine sirrin komai da kaga mace tana fresh tana kyau tabbas daka bincketa za kaji Namiji shine sirrin Allah yayiwa maza wata baiwa ba Yar karama ba sirrin yana ajiyene ajikinsu.

Mata da yawan gaske sun sheda hakan sun Kuma yadda da Maganar Haka take Babu Maganar ko kwanto ko kuma jayayya acikinta namijine sirrin kawo jindadi acikin rayuwar Yan Mata. Namiji shine halitta ta farko mafi daraja acikin dukkan hallitu Namiji shine gatan kowacce mace ko,anki ko anso Maganar Haka take Allah ya tsara rayuwar ahakan.

Namiji akowanne gida shine bango majinginar duk wanda yake cikin wan Nan gidan domin sai yafita ya naimo San Nan kowa zaici allah sarki Namiji uba gurin kowa Amma duk da Haka Mata har sunawa maza wani lakabi cewa Namiji badan goyo bane Wanda tabbas wan nan kuskurene badan Kara miba.

Haka Kuma Namiji yayi aure ya biya sadaki ya Gina gida ya dauki da wainiyar yau da kullum rashin lafiya idan tazo shine Mai Nemo magani Allah sarki Namiji Amma duk da Haka Mata wai Haka suke cewa Namiji ba Dan goyo bane toh Allah ya kiyaye Allah ubangiji kasa mucika da kyau da imani.

Amma wasu Kuma da yawan matan sun fahimci cewa rayuwarsu ba zata taba yiwuwa ba sai da Namiji Dan shine asalin bango majinginar kowacce mace Dake fadin duniya Dan mungani agidanmu kullum burin mahaifinmu shine ganin farin cikinmu Koda kuwa shi zai wuni cikin bakin ciki Allah sarki mahaifina Allah ya saka muku da alkairi ameen.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button