Yanzu yanzu mawakin rarara ya saki sabuwar wakar Abba gida gida da Tinibu tsohon kirki

Federal Polytechnic Kabo da yace daga cikin makarantu 6 mallakar gwamnatin tarayya wanda aka kawo alokacin shugaba kasa Muhammadu Buhari federal Polytechnic Kano state itace akayi ta karamar hukumar kabo local government Dake Kano ta arewa afadin Nigeria akan har yar zuwa gwarzo a yankin rano local government Kano state Nigeria.
Babu shakka makarantar tana courses masu yawa domin bawa ya’yan mu ilimiai mutukar muhimmancin shugaban makarantar ta kasance mai mutukar san talakawa da kuma san ci gaba su ta kowanne bangare hakan tasa suke daukar ɗalibai daga nan garen karatu daban daban domin inganta rayuwarsu cewar shugaban makarantar ta federal Polytechnic Kabo.
Haka kuma shugaban makarantar ta kara dacewa wadan nan courses din za,afara da sune kafin kara tabbatar da ragowar courses din bayan haka kuma sun kara dacewa za suyi iya bakin kokarinsu dan ganin rayuwar yara ta inganta cewar shugaba makarantar na farko wanda gwamnatin tarayya ta zaba a matsayin shugaban federal Polytechnic Kabo.
Wadan nan sune kadan daga ciki kafin zuwan ragowar courses din da zamu dunga yi daga sashe daban daban duk acikin makarantar domin ingancta ilimi da samun cigaba acikin rayuwar yayanmu baki daya kamar yadda muke bukatar kokarin kawo change acikin kasar baki daya dan haka lalle yara su dage domin yin abun da suka zo shine naiman ilimi.
arewanahiya.com