Wan Nan shine hukuncin wanda ya kashe iyayensa a Muslunci babu shakka hukunci nan ya hau kan dukkan wanda ya aikata laifi kamar haka.

Wan Nan shine hukuncin wanda ya kashe iyayensa a Muslunci babu shakka hukunci nan ya hau kan dukkan wanda ya aikata laifi kamar haka hakika wan nan laifine babba ba dan karami ba domin kuwa mutukar mutun yana da hankali taya zaka kashe iyayen da suka kawo ka zuwa duniya.
Wan nan matsalar halin yanzu itace matsalar dake faruwa ako ina fadin duniya kuma shin kun san duk wadan nan abubuwan suna faruwa ne dalilin zuwan karshen duniya babu shakka shugaban halitta baki daya annabi Muhammadu ya sanar damu cewa akwai lokaci yana nan zuwa wansa abubuwan mamaki zasu dinga faruwa acikin duniya.
Za kuga dan uwa yana burin kashe dan uwansa haka da yana burin kashe iyayensa iyaye suna suna kokarin kashe ƴaƴansu wanda halin yanzu babu wanda ba,ayi acikin wan nan kadan daga cikin alamar zuwan karshen duniya baki daya mun rasa abun dake samun duniyar komai ya chanza ba kamar yadda muka san ta abaya ba duk dama Allah yasa annabi ya sanar damu zuwan nan lakaci.
Tabbas yan ada mutukar kyan gaske hukuma ta dauki mataki akan wan nan matashi da yayi wan nan aika aika domin hakan ya zama iznah gaasu san ko kokarin aikata laifi kamar nasa wan nan rayuwar ta yanzu sai dai addu’a muna kara rokon Allah Ubangiji kasa mugama lafiya wan nan itace babbar addu’a.
arewanahiya.com