Wakokin hausa Video

Sabuwar Wakar Garzali Miko Soyayya Official video.

Sabuwar wakar Garzali Miko Zazzafa 2023.

Sabuwar Wakar Garzali Miko Soyayya Official video yanzu yanzu shahararren mawakin naku Garzali Miko ya saki wata sabuwar wakarsa mai daukar hankalin dukkan masu kallo ina masoya ma,abota sauraron wakokin hausa dan kawar da dukkan bakin cikin alokacin rashin jin dadi tabbas wan nan wakar na mutukar taka rawar gani gurin kawar da kowanne kalar bakin ciki.

Mawakin naku Garzali Miko yace babu shakka har kullum babban abun dake sashi tsun duma kogin farin ciki shine samun farin ciki daga masoya na nesa dana kusa hakan tasa kullum bani da wani aiki sai ganin na kawo wani abun da zaisa farin ciki mai tarin yawa azuciyar masoyana baki daya shin kun san da cewa farin cikinku shine farin cikina?

Hakan shine abun dake sanya ni farin ciki Aduniya fiye da komai kamar yadda na yiwa masoya alkawarin kawo muku kundin wakokina acikin wan nan shekara babu shakka alkawarin yana nan masoya ku shirya zuwan sabbin wakokin nawa Ni Garzali Miko domin saku farin ciki da nishadi akowanne lokaci ina mutukar alfahari daku kamar yadda kullum aikinku shine sani farin Allahu yabar kauna.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button