Labarai

Masha wani matashi ya ƙera jirgin sama irin na sojoji abun sha,awa.

Masha wani matashi ya ƙera jirgin sama irin na sojoji abun sha,awa tabbas wan nan abun alfaharine ganin Yadda muke samun yara masu mutukar kwazo sosai ahakan na mutukar sanya farin ciki da annushuwa azuciyar dukkan wani dan Nigeria mun dade muna samun yara irin wadan nan masu mutukar basira sosai.

Hakika wan nan kasar tana da mutukar bukatar yara masu basira domin samun masu kere kere acikin gidanmu Nigeria wanda hakan zata karawa kasarmu nasara mai tarin yawa sosai mun dauki tsawon lokaci Allah na albarka rami da yara  masu mutukar basira sosai daga sassa masu tarin yawa acikin kasarmu Nigeria.

Wan nan matashin shima Allah ya bashi basirar iya kera jirgin sama irin na sojoji mai saukar ungulu muna kara rokon Allah Ubangiji ya zaunar da dakarun lafiya wan nan shine babban fatanmu Allah ka bawa shugaban kasarmu sa,ar kula da kasarmu Nigeria.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button