Uncategorized

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN Allah ya yiwa Sakataren Ƙungiyar Fitayanul Islam Na Jihar Katsina Ya Rasu Allah jikansa

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Sakataren Ƙungiyar Fitayanul Islam Na Jihar Katsina Ya Rasu

Allah Ya Yi Wa Babban Malamin Addinin Musulunci A Jihar Katsina Kuma Sakataren Ƙungiyar Fitayanul Islam Reshen Jihar Katsina, Sheikh Nasiru Ilallah Funtua Rasuwa Sakamakon Hatsarin Mota Da Ya Rutsa Da Shi Yau Litinin Akan Hanyarsa Ta Zuwa Katsina.

Allahu Akbar muna mika sakon ta, aziyyar mu zuwa gurin dukkan yan uwa da abokan arziki Allah Ubangijin yasa mutuwa hutuce kajikan malam da gafara wan nan itace addu’ar da kowa yakeyi kenan domin ansheda malam mutumin kirki ne Allah kai haske kabarin sa.

Abun ya farune dalilin hadarin mota wanda ya sake shi yau babu shakka halin yanzu an dawo da gawar malam zuwa gida haka kuma za,ayi masa salla kamar yadda addinin Musulunci ya tana za gobe da ikon Allah Allah Ubangijin ya jikan dukkan Musulmi baki daya.

Malam ya samu kyakkyawar sheda Mutunne mai hakuri mai juriya ta kowanne ban gare na rayuwa hakan tasa malam ya zama gwani gurin iya zama da mutane muna alfahari da wan nan shedar Allah kawa kowa da alhairi shi kuma malam Allah kasa ya huta ameen rayuwar duniya kenan kana naka Allah yana nashi tashin itace dai dai Allah jikan musulmi.

Allah Ya Jikansa Da Rahama!

Daga Jamilu Dabawa, Katsina.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button