INNALILLAHI WA’INNA ILAHI RAJI’UN Limaman Masallacin Annabi dake Madina Sheikh Muhammad Al-Qari rasuwa Ya Rasu

INNALILLAHI WA’INNA ILAHI RAJI’UN!
Daya Daga Cikin Limaman Masallacin Annabi dake Madina Sheikh Muhammad Al-Qari rasuwa. Ya Rasu
Allah Madaukakin Sarki ya yi wa daya daga cikin Limaman Masallacin Manzon Allah da ke jan Sallar Taraweeh Sheikh Muhammad Al-Qari rasuwa.
Allah cikin ikonsa ya dauki rayuwar babban limamin masallacin Manzon Allah dake Madina rasuwa muna kara rokon Allah Ubangiji ya kai haske barinsa ameen summa ameen tabbas addini Muslunci yayi rashi Allah yasa mutuwa hutuce ga dukkan Musulmin Duniya baki daya.
Za a yi jana’izar sa zuwa an jima insha Allah domin ka’ida dakin kwanciyar sa na gaskiya duniya kenan yau kana nan gobe kuma sai labari Allah jikansa da gafara.
Allah ya jikan sa da rahama ya kyautata namu karshe kasamu cikin masu dace muci albarkacin annabi Muhammadu shugaban duniya da lahira baki daya.
Daga S-bin Abdallah Sokoto
arewanahiya.com