Qaluinnalillahi wa’inna’ilaihi raju’un Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano Ta Yi Nasarar Cafke Matashi Ibrahim Musa, Wanda Ya Kâshe Mahaifiyarsa Ta Hanyar Caccaka Mata Wuƙa a unguwar Domin kebe.

Qaluinnalillahi wa’inna’ilaihi raju’un Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano Ta Yi Nasarar Cafke Matashi Ibrahim Musa, Wanda Ya Kâshe Mahaifiyarsa Ta Hanyar Caccaka Mata Wuƙa a unguwar Domin kebe.
Tabbas wan nan duniya ta zama abun data zama domin idan ba zuwan karshen duniya ba taya za,ace da ya kashe mahaifiyarsa da kansa wan nan duniya Allah kasa mucika da imani lamarin yayi mutukar daukar hankalin duniya baki daya.
Amma mutane masu tarin yawan gaske suna ganin kamar wan nan matashi bashi da hankali shine dalilin faruwar wannan lamari inda halin yanzu yana hannun hukumar yan sandan jahar Kano domin binciken yadda abubuwan suka faru dan daukar mataki ln daya dace akansa Allah jikan musulmi.
Lamarin ya auku ne a unguwar Rimin Kebe dake karamar hukumar Ungoggo a jihar Kano.
Daga Abubakar Shehu Dokoki.
arewanahiya.com