Labarai

Masha Allah Dr Rabi, u Musa Kwankwaso yaje asibiti domin duba lafiyar Tijjani Gandu Allah bashi lafiya.

Masha Allah Dr Rabi, u Musa Kwankwaso yaje asibiti domin duba lafiyar Tijjani Gandu Allah bashi lafiya cikin ikon Allah halin yanzu yana cikin koshin lafiya jikin akwai sauki domin yana waya yana komai ahalin yanzu Allah kara lafiya wan nan shine karshen wahalar.

Muna kara mika sakon Godiya zuwa gurin dukkan masoya baki daya muna kar bar gaisuwarku tabbas mun yarda babu abun daya kai soyayya dadi Aduniya domin kuwa munga ranar masoya muna kara farin ciki da wan nan soyayya da kauna Allah ya bar soyayya muna farin ciki daki baki daya.

Halin yanzu muna karbar kulawa sosai gurin dukkan likitocin dake da alhakin kulawa dani sosai mutuka tabbas muna kara farin ciki babu adadi da dukkan nuna damuwarku akankmu Allah ya bar zumunci tabbas muna kara godewa masoyan fadin duniya baki daya.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button