Innalillahi wa’inna’ilaihi raju’un Mawakin Kwankwasiya Tijjani Gandu yana bukatar addu’ar yan uwa baki daya jiya ya hadu da hadarin mota Allah ka bashi lafiya.

Innalillahi wa’inna’ilaihi raju’un Mawakin Kwankwasiya Tijjani Gandu yana bukatar addu’ar yan uwa baki daya jiya ya hadu da hadarin mota Allah ka bashi lafiya tabbas hadarin motar ya faru akan hanyarsa ta dawowa gida Daga wata ziyara Allah Sarkin iko ya hada shi da wan nan hadari Allah Ubangijin ka bashi lafiya.
Halin yanzu mawakin Tijjani Gandu yana cikin wani hali domin kuwa bai san inda yake ba dalilin buguwar da kansa yayi amma yana kan karbar kulawar likitoci ahalin yanzu inda ake saran samun lafiyarsa nan bada jimawa ba insha Allahu muna kara Barar addu’ar yan uwa musulmi baki daya.
Babu shakka muna kara mika sakon Godiya bisa yadda al,ummar suke tura sakon addu’arsu muna kara kara godiya sosai babu adadi Allah Ubangijin ya bar zumunci Allah ya sakawa kowa da alkairi muna kara alfahari da dukkan masoyan fadin Nigeria baki daya.
arewanahiya.com