Labarai

Tirkashi kalli wani abun mamaki yan sanda sun kama wani matashi yayi garkuwa da mahaifinsa.

Tirkashi kalli wani abun mamaki yan sanda sun kama wani da yayi garkuwa da mahaifinsa tabbas wannan yana kara nuna lalle duniya tazo ƙarshe domin kuwa abubuwan dake faruwa ahalin yanzu lamarin yayi mutukar daukar hankalin duniya baki daya.

Yan sanda sunyi nasarar kama wan nan danne bayan ya samu nasarar garkuwa da mahaifinsa domin kumar bar kudin fansa cikin ikon Allah asirinsa ya tonu bisa tai makon Allah da kuma tai makon yan sanda aka samu nasarar kashi inda halin yanzu yana hannun hukumar yan sandan jahar Katsina domin yin zuzzurfan bincike da kuma yake hukuncin daya dace.

Wanan lamarin ya faru e Shatima Katsina tabbas dama mutanen unguwar sun tabbatar da cewa sun dauki tsawon lokaci suna zargin wan nan matashi domin kuwa baki daya al, amuransa duk sun chanza hakan tasa suka fara ko kwanto akansa bayan dan 5sawon lokaci kuwa sai gashi ankamashi yayi garkuwa da mahaifinsa.

Alokacin da asiri ya tonu mutan gari sunyi kokarin daukar matakin kashe wan nan matashi cikin kudirar Allah Ubangijin ya kawo yan sanda suka shiga cikin lamarin muna kara rokon Allah Ubangiji ya kare mu daga mugunji mugun gani.

arewanahiya.com

 

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button